Don Me Ake Wanke Hannu? - Olubunmi Aboderin Talabi

Don Me Ake Wanke Hannu?

By Olubunmi Aboderin Talabi

  • Release Date: 2020-02-05
  • Genre: Children's Fiction

Description

Hausa

Wanke hannu da kyau zai iya hanna yaduwar kwayar cuta.
Hanya ce mai inganci don kiwon lafiya.

Don Me Ake Wanke Hannu?
Hanya ce mai nishadantarwa don koya wa yara muhimmancin wanke Hannu.
Tare da misalai masu launuka da harshe mai sauki, Yara za su so karanta wannan littafi su kuma tattara stiku a karshen labarin.

Don Me Ake Wanke Hannu?
Za ta dace wa duk masu koyan karatu da kuma lokacin labara

English

Proper hand washing can prevent the spread of disease. It is an effective and affordable way to practice good hygiene.

Why Do You Wash Your Hands? is a fun way to teach Children the importance of hand washing. With colorful illustrations and simple language, children will love reading this book.

Why Do You Wash Your Hands? is wonderful for early readers of all ages and perfect for story time.

This book deploys a fun pictorial style to help children and their parents understand the importance of regular hand washing whilst learning the different occasions before or after which they should wash their hands.

Why Do You Wash Your Hands? is the first indigenous Nigerian children’s picture book to be published simultaneously in 4 languages – English, Yoruba, Igbo and Hausa.
Kari ne mai girma don bukukkuwa da hidimominka.
Ka sayi littafin nan wa duk yaran da ke rayuwarka,
Ka kuma kara don ka ba wa wasu.